ALLAH KAZABA MANA SHUGABA MAFI ALKHAIRI

Allah kazaba mana shugaba mai adalci Allah kazaba mana shugaba mai gaskiya Allah kazaba mana shugaba mai amana Allah kazaba mana shugaba mai kishin talakawa Allah kazaba mana shugaba mafi alkhairi garemu Allah kasa mana son duk wanda alkhairi ne a garemu Allah kacire mana son duk wanda ba alkhairi bane a garemu ALLAH KA AMSA MANA BADAN HALINMUBA AMEEN SUMMA AMEEN

Comments

Post a Comment

Popular Posts