ALLAH KAZABA MANA SHUGABA MAFI ALKHAIRI
Allah kazaba mana shugaba mai adalci
Allah kazaba mana shugaba mai gaskiya
Allah kazaba mana shugaba mai amana
Allah kazaba mana shugaba mai kishin talakawa
Allah kazaba mana shugaba mafi alkhairi garemu
Allah kasa mana son duk wanda alkhairi ne a garemu
Allah kacire mana son duk wanda ba alkhairi bane a garemu
ALLAH KA AMSA MANA BADAN HALINMUBA
AMEEN SUMMA AMEEN


OK thank you so much
ReplyDeleteAmen summa ameen
ReplyDeleteAsuwaju
ReplyDelete